Irm 27:14 HAU

14 Kada ka kasa kunne ga maganar annabawan da suke ce maka, ‘Ba za ku bauta wa Sarkin Babila ba.’ Annabcin ƙarya suke yi muku.

Karanta cikakken babi Irm 27

gani Irm 27:14 a cikin mahallin