Irm 31:6 HAU

6 Gama rana tana zuwa sa'ad da maitsaro zai yi kiraA ƙasar tudu ta Ifraimu, ya ce,‘Ku tashi mu haura zuwa SihiyonaZuwa wurin Ubangiji Allahnmu.’ ”

Karanta cikakken babi Irm 31

gani Irm 31:6 a cikin mahallin