Irm 36:20 HAU

20 Suka tafi zauren sarki bayan sun ajiye littafin a ɗakin Elishama, magatakarda, suka sanar da sarki dukan abin da yake cikin littafin.

Karanta cikakken babi Irm 36

gani Irm 36:20 a cikin mahallin