Irm 44:10 HAU

10 Amma har wa yau ba ku ƙasƙantar da kanku ba, ba ku ji tsorona ba, ba ku kuwa kiyaye dokokina da umarnaina ba, waɗanda na ba ku ku da kakanninku.

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:10 a cikin mahallin