Irm 44:3 HAU

3 domin mutanen da suke cikinsu sun aikata mugayen abubuwa da suka tsokane ni. Sun miƙa wa gumaka hadayu, suka kuma bauta musu, ko da yake su, ko ku, ko kakanninku, ba ku san su ba.

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:3 a cikin mahallin