Irm 49:2 HAU

2 Domin haka lokaci yana zuwa,Sa'ad da zan sa mutanen garinRabba ta Ammon su ji busaryaƙi.Rabba za ta zama kufai,Za a ƙone ƙauyukanta da wuta,Sa'an nan Isra'ila zai mallakiwaɗanda suka mallake shi.Ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:2 a cikin mahallin