Irm 52:3 HAU

3 Al'amarin ya zama da muni ƙwarai a cikin Isra'ila da Yahuza, don haka Ubangiji ya husata har ya sa aka kai mutanen bautar talala.Zadakiya kuwa ya tayar wa Sarkin Babila.

Karanta cikakken babi Irm 52

gani Irm 52:3 a cikin mahallin