Ish 1:4 HAU

4 An hallaka ki, ke al'umma mai zunubi, ku lalatattun mutane! Zunubinku ya ja ku ƙasa! Kun ƙi Ubangiji, Allah Mai Tsarki na Isra'ila, kun juya masa baya.

Karanta cikakken babi Ish 1

gani Ish 1:4 a cikin mahallin