17 Ubangiji ya ce “Ina zuga mutanen Mediya, don su faɗa wa Babila da yaƙi. Ba su kula da azurfa ba, ba kuwa za a jarabce su da zinariya ba.
Karanta cikakken babi Ish 13
gani Ish 13:17 a cikin mahallin