18 Da bakkuna da kibansu, za su karkashe samari. Ba za su nuna jinƙai ga jarirai ba, ba kuwa za su ji tausayin 'yan yara ba.
Karanta cikakken babi Ish 13
gani Ish 13:18 a cikin mahallin