Ish 14:22 HAU

22 Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Zan fāɗa wa Babila da yaƙi, in lalata ta, ba abin da zan bari, ko yara, ba wanda zai ragu. Ni, Ubangiji, na faɗi wannan.

Karanta cikakken babi Ish 14

gani Ish 14:22 a cikin mahallin