Ish 16:10 HAU

10 Ba wanda yake farin ciki a cikin sauruka masu dausayi. Ba wanda yake sowa ko waƙa a cikin gonakin inabi. Ba mai matse ruwan inabi, sowar murna ta ƙare.

Karanta cikakken babi Ish 16

gani Ish 16:10 a cikin mahallin