Ish 23:16 HAU

16 “Ɗauki garayarki, kewaya cikin gari,Ayya, an manta da karuwa!Yi kiɗa, sāke raira waƙoƙinki,Don ki komo da masoyanki.”

Karanta cikakken babi Ish 23

gani Ish 23:16 a cikin mahallin