Ish 29:21 HAU

21 Allah zai hallakar da waɗanda suke zambatar waɗansu, da waɗanda sukan hana a hukunta wa masu mugun laifi, da waɗanda sukan yanka ƙarya don a hana wa amintattu samun shari'ar adalci.

Karanta cikakken babi Ish 29

gani Ish 29:21 a cikin mahallin