Ish 30:17 HAU

17 Dubunku za su gudu da ganin abokin gābanku ɗaya, abokan gāba biyar sun isa su sa dukanku ku gudu. Ba abin da zai ragu daga cikin rundunar sojojinku, sai sandan tutarku kaɗai da take kan tudu.

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:17 a cikin mahallin