Ish 30:22 HAU

22 Za ku kwashe gumakanku waɗanda aka dalaye da azurfa, da waɗanda aka rufe da zinariya, ku jefar da su kamar abin ƙyama, kuna ihu, kuna cewa, “Ku ɓace mana da gani!”

Karanta cikakken babi Ish 30

gani Ish 30:22 a cikin mahallin