Ish 37:32 HAU

32 Mutanen da za su tsira su ne na cikin Urushalima da na kan Dutsen Sihiyona, gama Ubangiji Mai Runduna ne ya yi niyya ya sa haka ya faru.

Karanta cikakken babi Ish 37

gani Ish 37:32 a cikin mahallin