13 Ni ne Ubangiji Allahnku,Na ƙarfafa ku, na kuwa faɗa muku,‘Kada ku ji tsoro, ni zan taimake ku.’ ”
Karanta cikakken babi Ish 41
gani Ish 41:13 a cikin mahallin