Ish 41:16 HAU

16 Za ku watsa su sama cikin iska,Iska za ta hure su, ta tafi da su,Hadiri kuma zai warwatsar da su.Amma za ku yi murna, gama ni ne Allahnku,Za ku yabe ni, Allah Mai Tsarki na Isra'ila.

Karanta cikakken babi Ish 41

gani Ish 41:16 a cikin mahallin