Ish 5:26 HAU

26 Ubangiji ya ba da alama a kirawo al'ummar da take nesa. Ya yi musu fīto su zo daga bangon duniya. Ga shi kuwa sun iso da sauri nan da nan.

Karanta cikakken babi Ish 5

gani Ish 5:26 a cikin mahallin