12 Ubangiji ya ce,“Ni ne wanda yake ƙarfafa ku.Don me za ku ji tsoron mutum mai mutuwa,Wanda bai fi ciyawa tsawon rai ba?
Karanta cikakken babi Ish 51
gani Ish 51:12 a cikin mahallin