Ish 53:6 HAU

6 Dukanmu muna kama da tumakin da suka ɓata,Ko wannenmu ya kama hanyarsa.Sai Ubangiji ya sa hukunci ya auko a kansa,Hukuncin da ya wajaba a kanmu.

Karanta cikakken babi Ish 53

gani Ish 53:6 a cikin mahallin