Ish 57:9 HAU

9 Kun tafi wurin Molek da mai, da turare iri iri da kuka riɓaɓɓanya. Kun aika jakadunku can nesa, kun aike su su gangara, har zuwa lahira.

Karanta cikakken babi Ish 57

gani Ish 57:9 a cikin mahallin