Ish 6:8 HAU

8 Sai na ji Ubangiji yana cewa, “Wa zan aika? Wa zai zama manzonmu?”Sai na amsa na ce, “Ga ni! Ka aike ni!”

Karanta cikakken babi Ish 6

gani Ish 6:8 a cikin mahallin