6 Ya Urushalima, na sa matsara a garukankiBa za su taɓa yin shiru ba, dare da rana.Za su tuna wa Ubangiji da alkawaransa,Ba kuwa za su bari ya manta ba!
Karanta cikakken babi Ish 62
gani Ish 62:6 a cikin mahallin