Ish 62:8 HAU

8 Ubangiji ya yi alkawari mai ƙarfi,Ta wurin ikonsa kuwa zai cika shi.“Hatsinku ba zai ƙara zama abincin abokan gābanku ba,Baƙi ba za su ƙara shanye ruwan inabinku ba.

Karanta cikakken babi Ish 62

gani Ish 62:8 a cikin mahallin