19 'yan kwanto suka tashi da sauri daga maɓoyansu, suka shiga birnin, suka ci shi, suka yi sauri, suka cuna wa birnin wuta.
Karanta cikakken babi Josh 8
gani Josh 8:19 a cikin mahallin