L. Fir 8:26 HAU

26 Daga cikin kwandon abinci marar yistin da yake a gaban Ubangiji, ya ɗauki waina guda marar yisti, da waina guda da aka yi da mai, da ƙosai guda. Sai ya ɗibiya su a bisa kitsen da cinyar dama.

Karanta cikakken babi L. Fir 8

gani L. Fir 8:26 a cikin mahallin