20 A rana ta uku ta idin za a miƙa bijimai goma sha ɗaya, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.
Karanta cikakken babi L. Kid 29
gani L. Kid 29:20 a cikin mahallin