L. Mah 12:9 HAU

9 Yana da 'ya'ya maza talatin, da 'ya'ya mata talatin. Ya aurar da 'ya'yansa mata ga wata kabila, ya kuma auro wa 'ya'yansa maza 'yan mata daga wata kabila. Ya shugabanci Isra'ilawa shekara bakwai.

Karanta cikakken babi L. Mah 12

gani L. Mah 12:9 a cikin mahallin