L. Mah 19:27 HAU

27 Sa'ad da Balawen ya tashi da safe, ya buɗe ƙofa, ya fita domin ya kama hanyarsa, sai ga ƙwarƙwararsa kwance a ƙofar gida, da hannuwanta a dokin ƙofar.

Karanta cikakken babi L. Mah 19

gani L. Mah 19:27 a cikin mahallin