L. Mah 20:2 HAU

2 Dukan shugabannin kabilar Isra'ila suna cikin wannan taron jama'ar Allah. Sojojin ƙafa yawansu ya kai dubu ɗari huɗu (400,000).

Karanta cikakken babi L. Mah 20

gani L. Mah 20:2 a cikin mahallin