L. Mah 5:27 HAU

27 Ya fāɗi a gwiwoyinta,Ya fāɗi ƙasa, yana kwance shiru a ƙafafunta.A ƙafafunta ya sunkuya ya fāɗi,Ya fāɗi matacce har ƙasa.

Karanta cikakken babi L. Mah 5

gani L. Mah 5:27 a cikin mahallin