L. Mah 6:14 HAU

14 Ubangiji ya ce masa, “Tafi da dukan ƙarfinka, ka ceci Isra'ilawa daga Madayanawa. Ni kaina na aike ka.”

Karanta cikakken babi L. Mah 6

gani L. Mah 6:14 a cikin mahallin