Mal 3:10 HAU

10 Ku kawo dukkan zaka a ɗakin ajiyata domin abinci ya samu a cikin Haikalina. Ku gwada ni, za ku gani, zan buɗe taskokin sama in zubo muku da albarka mai yawan gaske.

Karanta cikakken babi Mal 3

gani Mal 3:10 a cikin mahallin