Neh 1:11 HAU

11 Ya Ubangiji, ka kasa kunne ga addu'ar bawanka, da addu'o'in bayinka, waɗanda suke jin daɗin girmama sunanka. Ka ba bawanka nasara yau ka sa ya sami tagomashi a gaban mutumin nan.”

Karanta cikakken babi Neh 1

gani Neh 1:11 a cikin mahallin