Neh 3:12 HAU

12 Kusa da su kuma, sai Shallum ɗan Hallohesh mai mulkin rabin yankin Urushalima ya yi gyare-gyare tare da 'ya'yansa mata.

Karanta cikakken babi Neh 3

gani Neh 3:12 a cikin mahallin