Neh 9:24 HAU

24 Saboda haka zuriyarsu suka shiga, suka mallaki ƙasar Kan'ana.Ka rinjayi mutanen da suke zama a can.Ka ba jama'arka iko su yi yadda suke soDa mutane, da sarakunan ƙasar Kan'ana.

Karanta cikakken babi Neh 9

gani Neh 9:24 a cikin mahallin