14 Ku yi zaman 'ya'ya masu biyayya. Kada ku biye wa muguwar sha'awarku ta dā, ta lokacin jahilcinku.
Karanta cikakken babi 1 Bit 1
gani 1 Bit 1:14 a cikin mahallin