1 Bit 1:17 HAU

17 Da yake kuna kiransa Uba a wajen addu'a, shi da yake yi wa kowa shari'a gwargwadon aikinsa, ba zaɓe, sai ku ƙarasa lokacin baƙuncinku, kuna tsoronsa.

Karanta cikakken babi 1 Bit 1

gani 1 Bit 1:17 a cikin mahallin