1 Bit 1:2 HAU

2 su da suke zaɓaɓɓu bisa ga rigyasanin Allah Uba, waɗanda Ruhu kuma ya tsarkake, domin su yi wa Yesu Almasihu biyayya, su kuma tsarkaka da jininsa. Alheri da salama su yawaita a gare ku.

Karanta cikakken babi 1 Bit 1

gani 1 Bit 1:2 a cikin mahallin