23 Gama sāke haifuwarku aka yi, ba ta iri mai lalacewa ba, sai dai marar lalacewa, wato, ta Maganar Allah rayayyiya dawwamammiya.
Karanta cikakken babi 1 Bit 1
gani 1 Bit 1:23 a cikin mahallin