1 Bit 3:16 HAU

16 Ku kuma kasance da lamiri mai kyau, don in an zage ku, waɗanda suka kushe kyakkyawan halinku na bin Almasihu su kunyata.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:16 a cikin mahallin