1 Bit 3:18 HAU

18 Domin Almasihu ma ya mutu sau ɗaya tak ba ƙari, domin kawar da zunubanmu, mai adalci saboda marasa adalci, domin ya kai mu ga Allah. An kashe shi a jiki, amma an rayar da shi a ruhu.

Karanta cikakken babi 1 Bit 3

gani 1 Bit 3:18 a cikin mahallin