1 Bit 4:4 HAU

4 Suna mamaki da ba kwa haɗa kai da su a yanzu, kuna zarmewa, kuna aikata masha'a irin tasu, har suna zaginku.

Karanta cikakken babi 1 Bit 4

gani 1 Bit 4:4 a cikin mahallin