1 Kor 1:21 HAU

21 Da yake bisa ga hikimar Allah, duniya ba ta san Allah ta wurin hikimarta ba, sai Allah ya ji daɗin ceton masu ba da gaskiya, ta wurin wautar shelar bishara.

Karanta cikakken babi 1 Kor 1

gani 1 Kor 1:21 a cikin mahallin