1 Kor 10:21 HAU

21 Ba dama ku sha a ƙoƙon Ubangiji, ku kuma sha a na aljannu. Ba dama ku ci abinci a teburin Ubangiji, ku kuma ci a na aljannu.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:21 a cikin mahallin