1 Kor 10:25 HAU

25 Ku ci kowane irin abu da ake sayarwa a mahauta, ba tare da tambaya ba saboda lamiri.

Karanta cikakken babi 1 Kor 10

gani 1 Kor 10:25 a cikin mahallin