1 Kor 11:12 HAU

12 Wato, kamar yadda mace take daga namiji, haka namiji kuma haihuwar mace ne. Amma dukkan abubuwa daga Allah suke.

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:12 a cikin mahallin