1 Kor 11:14 HAU

14 Ashe, ko ɗabi'a ma ba ta nuna muku cewa namiji ya yi gizo, abin kunya ne ba?

Karanta cikakken babi 1 Kor 11

gani 1 Kor 11:14 a cikin mahallin